--
Rufe Layukan Waya: Kamfanin Sadarwa na MTN Da Airtel Sun bayar da link din da mutane zasu shiga dan su hada layin su da National I.D card

Rufe Layukan Waya: Kamfanin Sadarwa na MTN Da Airtel Sun bayar da link din da mutane zasu shiga dan su hada layin su da National I.D card

Kamfanin Sadarwa na MTN ya bayar da link din da mutane zasu shiga dan su hada layin su da National I.D card, ta yadda ba sai sun je Ofis din su ba.


Abubuwan Da Ake Buqata Domin hađa lambar waya da NIN sun hađa da :


1. Full name, wanda yake kan National I.D Card.


2. Phone number.


3. Email.


4. NIN (National Identification Number).


Bayan ka tanadesu sai ki shiga wannan adireshin  👉 https://www.mtnonline.com/nim/ ko kuma  danna nan  domin zuwa ga shafin, 


Bayan ka shiga adireshin zai kawoka wannan shafin da ke kasa 👇


Sai ka shigar da abubuwan da aka buqata, Bayan ka shigar da abubuwan da aka buqata, sai ka danna SUBMIT, Zai kawoka zuwa ga wannan shafin da ke kasa 👇




Zaka sami saqo ta lambar wayar da ka shigar na wasu lambobi guda 5 wato ONE TIME PASSWORD (OTP),

Sai ka shigar da su a wajen da aka rubuta enter OTP, sai ka danna SUBMIT. 


Bayan da danna SUBMIT zai kawoka zuwa ga wannan shafin da ke kasa wanda shikenan ka gama hađa phone number đinka da NIN 



Ga wadanda basuda Babbar waya Android 

Masu MTN NG: *785# 

Masu 9mobile: *200*8# 

Masu Airtel NG: *121*1# 

Masu GLO NG: Su tura kamar yanda yake ajikin hoton dake qasa


Masu Airtel Ku Shiga nan: https://www.airtel.com.ng/submit-nin/

Masu GLO Ku Shiga nan: https://www.gloworld.com/ng/nin/

Masu Layin 9mobile Ku Shiga nan: https://9mobile.com.ng/nin/

Masu Layin MTN Ku Shiga nan: https://www.mtnonline.com/nim/

SOURCE: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


Mtn Data Bonanza By Bz Global Services 🌐

1GB @N350 

2GB @N700

3GB @N1,050

4GB @N1,400

5GB @N1,750

Validity For 30Days

Hanyar Biya Bank Transfer Domin Siya Yanzu Kiramu Ta Number Waya 08133888333 Koka Aiko Sako Ta Whatsapp: 09066633320


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Rufe Layukan Waya: Kamfanin Sadarwa na MTN Da Airtel Sun bayar da link din da mutane zasu shiga dan su hada layin su da National I.D card"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?