LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Uba Ya Kori 'Yarsa 'Yar Shekara Takwas Daga Gidansa Saboda Idonta Ya Yi Kama Da Na Kyanwa

Wani Magidanci a garin Ilori dake jahar Kwara ya kori diyarsa 'yar shekara takwas a gida bayan an haifa mai ita da idaniya irin na mage.

Magidancin yace ba zai iya rayuwa da diyar ta sa ba saboda tana ba shi tsoro idan dare ya yi musamman idan yana kallo idanunta.

Ya ce babban abunda ke ƙara ba shi mamaki da yarinyar shine yadda idaniyanta ke haske tamkar na mage idan ka haska mata fitila idan dare ya yi,


wanda ya ce duk lokacin da ya dubi diyar tasa ba ya ƙara marmarin kallon ta saboda idaniyanta na tsorata shi a koda yaushe wanda hakan ya sa dole ya ce ta bar masa gidansa domin ya samu rayuwa cikin salama.

Daga Muhammad Dahiru Shugaba

SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK 

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN


KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments