LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Ku kalli hotunan garinda suke kwakwulo gawa daga raminta domin tunawa da ranar haihuwa

Wasu mutane mazauna yankin Toraja, dake k'asar Indonesia kan haqo gawarwakin yan uwa da abokan arziqi duk shekara don bukin tunawa da zaman da akayi tare.

 Bukin wanda ake kira Ma'nene. Akan je k'aburburan mamatanne tare da K'wak'oulo gawar, sukan gogeta bayan shafeta da mai se duba wata suturar da akasan mamacin da ita lokacin yana raye ko a nemi sabuwa a sanya masa. Dangi da abokan arziqi daga nesa kan halarci wannan buki, akan bada labaru, da tuna irin rayuwar da akayi da mamacin.

 Abinci, ruwa da taba sigari na daga abubuwan da akan tanadarwa gawar da aka kawo, saboda imanin cewa ruhin mamacin na kusa kuma zeci. Akan dauki hotona don tarihi.

Abin lura;  Sudai wad'annan mutanen yankin kanyi amfani da sanadarin hana abu rubewa don adana gawarwakinsu.

Sources. Horror story.

Kukalli Hotuna Aqasa:

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments