LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Duba Hotuna: 'Yar Chana Mai Kishin Yaren Hausa Kande Gao-Basiniya

Kande Gao-Basiniya wata 'yar ƙasar Chana (Sin) ce dake jin Hausa, sannan ma'aikaciya ce a gidan rediyon CRI Hausa.

Tana ƙaunar Hausa da shigar Hausawa, kuma tana gabatar da wani shiri Dandalin Goro, da take koyar da yaren su na Chana da Hausa.Daga Aliyu Ahmad

SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK 

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN


KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments