LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

BUK VC: Farfesa Abbas ya lashe zaben fidda gwani na Jami’ar BayeroFarfesa Sagir Adamu Abas ne yai nasarar lashe zaban fidda gwani da aka gudanar a jami’ar Bayero domin jagorantar mukamin mataimakin shugaban Jami’ar.

An dai gudanar da zaben ne, inda Farfesa Sagir ya kayar da abokan takarar sa har mutum uku.

Farfesa Adamu ya samu kuri’u 1,026 inda abokin karawarsa Farfesa Adamu Idris Tanko ya samu kuri’u 416.

Sai dai bayan zaban fidda gwanin da a ka gudanar, rahotanni sun nuna cewa, kafin a ayyana wanda yai nasarar zama shugaban jami’ar sai kwamitin tantancewa yayi wani zama wanda sune keda al’hakin bayyana wanda yai nasarar.

Ana sa ran kwamitin tantancewa zai gudanar da zagayan karshe a ranar Asabar Mai zuwa.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN


KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments