LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-yanzu: Rikici ya barke tsakanin 'yan majalisa da ministan BuhariKaramin minsitan kwadago da ayyukan, Festu Keyamo, ya yi musayar yawu da 'yan majalisar dattawan Najeriya a ranar Talata a kan diban aiki karkashin NDE. Rikicin ya fara ne a lokacin da darakta janar din NDE,

Nasiru Ladan ya kasa kare kasafin kudinsu na N52 biliyan don daukar 'yan Najeriya 774,000 aiki karkashin NDE. Ministan ya ce an bukaci ma'aikatarsa da ta kula da daukar aikin amma umarni ne daga shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Lamarin da 'yan majalisar suka musanta tare da soma musayar kalamai da ministan. Karin bayani na tafe... Source: Legit.ng 


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
 LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments