LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Dadi kasheni: Tsananin murna yasa budurwa ta suma bayan saurayinta ya bayyana zai aureta

Ayayin da aure a wannan lokacin yake wahala, musamman ma samun wanda yake sonka tsakani da Allah da zai zauna da kai duk wuya duk dadi.

Hakan ya sanya idan har saurayi ko budurwa suka nuna bukatar auren junansu lamarin ya kan zama abin sha’awa a wannan lokaci.

Wani bidiyo da yake ta yawo a shafukan sadarwa ya nuna lokacin da wata budurwa ta suma a lokacin da saurayinta ya bayyana cewa zai aureta a lokacin bikin ranar haihuwarta.

Duk da dai cewa ba a bayyana ainahin sunan budurwar ko saurayin ba a lokacin da muke kawo muku wannan rahoton, amma lamarin dai ya faru a lokacin da kawayenta suke ihu suna murna akan wannan lamari.

Bayan ta suma an watsa mata ruwa ta farfado, ga dai bidiyon yadda lamarin ya kasance:


LATSA NAN๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1YKU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

Post a comment

0 Comments