--
Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 8, jimilla 97

Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 8, jimilla 97

Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane takwas da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya. Hukumar ta bayyana hakan a shafin raayinta na Tuwita ranar Asabar inda tace: “An tabbatar da mutane takwas sun kamu da #COVID19 a Najerya.:

2 a Abuja,
4 a Oyo,
1 a Kaduna,
1 a Osun.“

“Misalin karfe 10:40 na ranar 28 ga Maris, an samu mutane 97 da aka tabbatar sun kamu da COVID19 a Najeriya, an sallami uku, kuma daya ya rigamu gidan gaskiya.“ Ge jerin bullar a jihohi Lagos- 59 FCT- 16 Ogun- 3 Enugu- 2 Ekiti- 1 Oyo- 7 Edo- 2 Bauchi- 2 Osun-2 Rivers-1 Benue- 1 Kaduna- 1


LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




b

0 Response to "Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 8, jimilla 97"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?