--
Yanzu-yanzu: Buhari ya karbi bakuncin Ministan Lafiya da Shugaban NCDC (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Buhari ya karbi bakuncin Ministan Lafiya da Shugaban NCDC (Hotuna)



Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Ministan kiwon lafiya, Osagie Ehenire da Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya Chikwe Ihekweazu, a fadar shugaban kasa, Aso Villa. Sun ziyarcesa ranar Asabar ne domin bayyana mai halin da Najeriya ke ciki game da annobar cutar Coronavirus.


Mun kawo muku rahoton cewa Buhari ya koma aiki ofishinsa ranar Laraba kafin aka yi mata feshi ranar Alhamis. Ba shiga ofis ranar Alhamis da Juma'a ba, yana zaune a gida. Ana kyautata zaton zai koma aiki ofis makon gobe amma babu tabbacin ranar.


LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




b

0 Response to "Yanzu-yanzu: Buhari ya karbi bakuncin Ministan Lafiya da Shugaban NCDC (Hotuna)"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?