--
Ana Wata Ga Wata: PDP Ta Watsawa Sanata Kwankwaso Qasa A Ido Karanta Dalili

Ana Wata Ga Wata: PDP Ta Watsawa Sanata Kwankwaso Qasa A Ido Karanta Dalili


Uwar jam'iyyar PDP ta kasa ta ki amincewa da jerin sunayen shugabannin jam'iyyar PDP jihar Kano wadanda Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso ya mika mata, inda ta umurce shi da ya koma ayi zabe na gaskiya.
Idan  baku manta ba dai, jam'iyyar PDP jihar Kano ta hado dukkan bangarori ne guda uku, bangaren Santsi, wanda Comr. Aminu  Sa'adu Beli yake ciki da kuma bangaren Amb. Aminu Bashir Wali sai kuma bangaren Kwankwasiyya wanda Kwankwaso ke jagoranta.
Majiyar mu ta labarta mana cewa uwar jam'iyyar PDP ta kasa da sauran tsagin jam'iyyar PDP na Kano, na zargin Rabi'u Musa Kwankwaso da yin cinye Du wajen kin tsayawa a  yi zaben shugabanni bisa adalci da gaskiya kamar yadda kundin mulkin jam'iyyar PDP ta tsara.
LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




0 Response to "Ana Wata Ga Wata: PDP Ta Watsawa Sanata Kwankwaso Qasa A Ido Karanta Dalili"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?