Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Monday, March 2, 2020

  Tirkashi: Malamin Islamiyya ya kama matarshi tana lalata da kato a otel

  Wani malamin addinin Musulunci mai suna Ahmed Salisu ya koka a gaban kotu a kan yadda ya kama matar shi tare da wani kato.


  Alkalin kotun, Adeniyi Koledoye, ya ce kotun ba ta da wani dabara daya wuce ta tsinke igiyar aurensu din tunda mai karar ya matsanta a kan saki bayan mutane da yawan da suka saka baki.
  “A don haka ne kotun ta tsinke igiyar auren da ke tsakanin Ahmed Salisu da Fatima Salisu. Daga yau dukkan ku kun tashi daga ma’aurata. Kowannenku zai iya rayuwarshi ba tare da tsangwama ko hantarar juna ba. Kotun na muku fatan alheri.
  “Wanda yayi karar zai biya tsohuwar matar tashi N150,000 don ta ci gaba da rayuwarta.” Koledoye y ace.
  Mai shari’a Koledoye ya bukaci Salisu da ya dau dawainiyar ci da sha, ilimi da kuma walwalar yaran da suka haifa.
  Da farko dai Salisu ya tunkari kotun ne da bukatar ta tsinke auren shi mai shekaru 28 a kan rashin kamun kan matar shi.
  “Matata bata da tsoron ubangiji don na kama ta tana lalata da maza da yawa da ke yankinmu. Har karfin halinta ya kai ga tana kawo maza cikin dakinmu. Na taba kama ta dumu-dumu a otal.” Ya ce.
  Wanda ke karar ya zargi matar shi din da kokarin kashe shi ta yadda za ta gaji gidan shi.
  Mijin ya bayyana cewa matar shi ba ta mutunta dangin shi kuma duk idan suka kai mishi ziyara sai ta ja su da fada.
  “Matata bata kaunar ‘yan uwana. Ta taba sarar kanina da wuka wanda har sai da ya kwanta a asibiti. Tana fada da yayata kuma ta sha yi wa kanina ihun barawo idan ya shigo gidana Akwai ranar da aka kusa kona shi amma Ubangiji ya tsare shi.” Ya ce.
  Wanda ke karar ya ce kullum matar shi na fitar da wuka tare da barazanar sukar shi in har suka yi fada. Hakan kuwa yasa ya taba guduwa daga gidan shi a 2016.
  Ya ce Fatima ta taba fada da shi a titi har ta yaga mishi kayan jikinshi. Ya roki kotun da ta tsinke auren don kuwa ya gaji da shi.
  Fatima ta musanta duk zargin da aka yi mata kuma ta roki kotun da kada ta amshi bukatar mijinta don har yanzu tana son shi.
  Mahaifiyar yara hudun ta ce babu wata mu’amala da ya taba kama ta tana yi da wani.
  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE FINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 


  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Tirkashi: Malamin Islamiyya ya kama matarshi tana lalata da kato a otel Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI