--
Mutane 8 da Buhari ya sallama daga gwamnatinsa a zango na biyu

Mutane 8 da Buhari ya sallama daga gwamnatinsa a zango na biyu

 Gwamantin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fuskanci sallamar tare da cire ma’aikata. A yayin da wasu aka salllamesu saboda almundahana wacce ta hada da rashawa, wasu an sallamesu ne saboda wa’adin mulkinsu ya cika kuma basu nemi damar ci gaba ba. Ga wasu daga cikin wadanda aka sallama a zangon mulkin Buhari na biyu. 


1. Farfesa Charles Dokubo: Shi ne tsohon shugaban shirin rangwame na yankin Niger Delta.


2. Barista Bisi Adegbuyi: Shi ne shugaban hukumar NIPOST ta Najeriya.

3. Dr. Pius Odubu: Shi ne shugaban hukumar NDDC kuma dan asalin jihar Edo ne. Shugaban hukumar na rikon kwarya, Joy Nunieh shi ma an sallamesa kuma an maye gurbinsa da Farfesa Kemebradikumo Daniel Pondei. 


4. Dr. Muiz Banire: Shi ne shugaban hukumar kula da kadarorin kasar nan (AMCON). 

5. Babatunde Fowler: Shi ne shugaban hukumar kudin shiga ta tarayya (FIRS). \


6. Mrs Winifred Oyo-Ita: Ita ce tsohuwar shugaban aiyukan gwamnati na tarayya. 

8. Rev. For Ujah: Shi ne sakataren hukumar hajjin Kirstoci (NCPC).LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE FINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 


0 Response to "Mutane 8 da Buhari ya sallama daga gwamnatinsa a zango na biyu "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?