Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Sunday, March 1, 2020

  Dalilinmu na gayyato dan kasar Italiya mai cutar 'Corona Virus' Najeriya - Kamfanin Lafarge


  A yayin da cutar 'Corona Virus' ke cigaba da shiga kasashen duniya, kamfanin siminti na 'Lafarge Africa Pls' da ke jihar Ogun ya bayyana dalilinsa na gayyato baturen kasar Italy da aka gano cewa yana dauke da kwayar cutar. A jawabin da darekta a kamfanin, Segun Soyoye, ya fitar ya bayyana cewa sun gayyaci baturen zuwa kamfanin ne domin duba yadda aka kafa wasu injina da aka sayo daga kasar Sweden. 

  Soyoye ya bayyana hakan ne a harabar kamfanin yayin wata ziyarar gani da ido da jami'an cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) da na hukumar lafiya ta duniya (WHO) suka kai masana'antar. Darektan ya shaidawa tawagar bakin cewa gidan da baturen ya sauka yana da nisan kilomita biyar daga wurin aikin kamfanin. "Dan kasar Italiyan ya ziyarci Najeriya ne domin dalilin kasuwanci. Ya sauka a jihar Legas ranar Litinin, 

  \kuma ya kwana a Otal din filin jirgin sama na Legas da ke yankin Ikeja. Direbanmu ya kai shi wurin. Mun gaggauta sanar da shugaban kamfaninmu halin da bakon ke ciki bayan mun fuskanci yana cikin yanatin rashin koshin lafiya. Sai da muka tabbatar da cewa duk wanda ya yi wata hulda da su an tafi da su domin a gwada su," kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Soyoye ya fada.


  Jami'an gwamnati sun bayyana cewa ya zuwa yanzu akwai mutane 39 da aka kebe su a wata cibiya domin duba lafiyarsu bayan an tabbatar da cewa sun gana da baturen bayan zuwansa Najeriya.LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE FINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 


  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Dalilinmu na gayyato dan kasar Italiya mai cutar 'Corona Virus' Najeriya - Kamfanin Lafarge Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI