Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Tuesday, March 24, 2020

  Jerin manyan mutanen da suka yi cudanya da Abba Kyari kafin a tabbatar ya kamu da Coronavirus

  Mugunyar annobar nan mai toshe numfashi watau Coronvirus ta kama babban makusancin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin Najeriya, Malam Abba Kyari. 

  Premium Times ta ruwaito jaridar This Day ne ta fara wallafa labarin Abba Kyari ya kamu da cutar bayan an gudanar da gwaji a kansa da kuma maigidansa, shugaba Buhari, inda sakamakon gwajin ya nuna Buhari bai kamu da cutar ba. 

  Majiyar Legit.ng ta ruwaito Abba Kyari ya dade a cikin kwamitin gudanarwar jaridar ThisDay, sai dai koda yake an tabbatar da kamuwar tasa, majiyoyin sun shaida a yanzu yana killace a gidansa, kuma baya cikin damuwa. 

  Majiyar ta shaida cewa Kyari ya kai ziyara kasar Jamus ne a ranar 7 ga watan Maris, inda ya dawo Najeriya bayan kwanaki 7, don haka ake ganin a can kasar ya dauko cutar, sakamakon kasar na fama da yaduwar cutar, wanda har ta kai ga shugaban kasar, Angela Merkel ta killace kanta. 

  Baya ga shugaban kasa Buhari wanda yake mu’amala da Abba Kyari a kai a kai, amma sakamakon gwaji ya nuna baya dauke da cutar, akwai wasu jerin manyan mutane da Kyarin ya yi cudanya dasu gabanin sanin matsayinsa, daga cikinsu akwai: 

  - Aliko Dangote
   - Gwamna Aminu Bello Masari
  - Gwamna Yahaya Bello
  - Babban Sufetan Yansanda Muhammad Adamu 
  - Ministan lantarki Saleh Mamman
  - Sakataren gwamnati Boss Mustapha
  - Babagana Kingigbe

  Bayan dawowarsa daga kasar Jamus, Kyari ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari a wajen taron daurin auren Hassan Adamu, dan babban sufetan Yansanda da aka gudanar a ranar 14 ga watan Maris a Abuja. Haka zalika ya wakilcin shugaban kasa Buhari a wajen ta’aziyyar rasuwar mahafiyar gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello a garin Okene na jahar Kogi. 

  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Jerin manyan mutanen da suka yi cudanya da Abba Kyari kafin a tabbatar ya kamu da Coronavirus Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI