--
Yanzu-yanzu: Bayan fitowar sakamakon gwajinsa, Buhari ya shiga ganawa da hafsoshin tsaro

Yanzu-yanzu: Bayan fitowar sakamakon gwajinsa, Buhari ya shiga ganawa da hafsoshin tsaro




Bayan fitowar sakamakon gwajin da aka yi masa na yiwuwar kamuwa da cutar Coronavirus, shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ganawa da hafsoshin tsaro a fadar shugaban kasa, Aso Villa, Abuja. 

Ana cikin ganawar lokacin kawo wannan rahoton. Wadanda ke hallare a ganawar sune mai bada shawaran kan lamarin tsaro, Babagana Munguno (mai murabus), Dirakta janar na DSS, Yusuf Bichi da Sifeto janar na hukumar yan sanda, Mohammed Adamu. 



LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




0 Response to "Yanzu-yanzu: Bayan fitowar sakamakon gwajinsa, Buhari ya shiga ganawa da hafsoshin tsaro "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?