MUJALLAR LABARAI, ROHOTANNI, BINCIKE, SHARHI, AL'AJABI, ILMANTARWA FADAKARWA DA NISHADANTARWA "Colour"
 • Latest News

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Tuesday, March 17, 2020

  Bana bukatar aure don mahaifina yana lalata dani, bana dana-sani - Budurwa

  - Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna Lala Bala ta bayyana cewa da mahaifinta take lalata - Kamar yadda tace, ta fara latlata da shi ne tun tana da shekaru 9 kuma hakan ya zamar mata jiki don ba za ta iya denawa ba

  - Ta ce bata dana-sanin hakan kuma bata bukatar wani namiji don aure, mahaifinta na gamsar da ita sosai Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook mai suna Lala Bala ta bayyana yadda take kwanciya da mahaifinta. 

  Matashiyar ta ce wannan na kawo mata natsuwa kuma bata da dana-sanin yin hakan. Wannan lamari kuwa ya matukar dagawa jama’a hankali don kuwa ganin shi suke a matsayin wani babban bala’i da ya kunno kai cikin al’umma, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito.

  Kamar yadda budurwar ta sanar, ta fara lalata da mahaifinta ne kuma hakan ya zamar mata jiki don ta saba da hakan. Ta kara bayyana cewa ta fara kwanciya dashi ne tun tana da shekaru 9 a duniya.

  Budurwar wacce ta nuna kwanciyar hankalinta da hakan, tace ba ta niyya ko burin auran wani namiji tunda tana samun komai daga wajen mahaifinta. Acewarta, “Da mahaifina nake lalata kuma ina samun duk kwanciyar hankalin da nake bukata. Bana dana –sani ko kadan kuma hakan ya zama min jiki. Banda niyyar yin wani aure. Toh me zan samu daga wani namiji kuwa?”LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Bana bukatar aure don mahaifina yana lalata dani, bana dana-sani - Budurwa Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI