MUJALLAR LABARAI, ROHOTANNI, BINCIKE, SHARHI, AL'AJABI, ILMANTARWA FADAKARWA DA NISHADANTARWA "Colour"
 • Latest News

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Thursday, March 5, 2020

  *AN FARA RE-PRITING NA JAMB SLIP A YAU ALHAMIS 05-03-2020* SHIGA NAN KA DUBA YANZU  Duk da cewa hukumar Jamb tace sai a ranar
  07 ga watan march (jibi kenan)

  Zaa fara duba wurin da aka tura mutum ya zana jarabawar jamb (Slip-Reprinting)

  Toh Amma kuma sai gashi tun a yau

  Hukumar ta fara sakin na wasu daga cikin wadanda suka yi registar Jamb din

  Domin dubawa ko Naka Slip din yayi ready


  Sai ka shiga website kamar haka:πŸ‘‡

  https://www.jamb.org.ng/ExamSlipPrinting2/PrintExaminationSlip

  Zai nuna maka wurinda zaka saka
  Jamb Registration Number dinka

  Idan ka gama shigarwa sai ka dannan
  "Print Examination slip"

  Ka tsaye Zai nuna maka slip dinka na jarabawa, da wuri da ranar da zakayi jarabawar da kuma lokacin da zaka yi jarabawar

  Dafatan Zaa cigaba da shiri da dagewa da karatu da kuma yin Adduah

  Muna muku fatan nasara baki dayaπŸ™
  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: *AN FARA RE-PRITING NA JAMB SLIP A YAU ALHAMIS 05-03-2020* SHIGA NAN KA DUBA YANZU Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI