Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Thursday, March 5, 2020

  Za a fara biyan 'yan N-Power allawus din Janairu da Fabrairu ranar Juma'a - FG

  - Gwamnatin tarayya ta bada sanarwa a kan tsaikon da aka samu wajen biyan masu aikin N-Power - 

  Wani ahdimin shugaban kasa mai suna Afolabi Imoukhuede, yace za a fara biyan masu aikin N-Power din ne a ranar Juma’a, 6 ga watan Maris - Imoukhuede ya jaddada cewa albashin masu digiri na watan Fabrairun nan da ta gabata na daban ne Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa masu aikin N-Power zasu fara samun albashinsu na watan janairu da Fabrairu a ranar Juma’a, 6 ga watan Maris. 

  Jaridar The Nation ta ruwaito cewa babban mai bayar da shawar ga shugaban kasa a kan samar da ayyuka da habaka matasa, Afolavi Imoukhuede, ya ce gwamnatin tarayyar ta shawo kan dukkan abubuwan da ke bata matsala a kan N-Power din. 

  majiyarmu, ta gano cewa gwamnatin tarayyar za ta saki kudin wadanda ba masu digiri ba da kuma masu digirin na watan Fabrairu a ranar Juma’a 6 ga watan Maris.

  Za a fara biyan 'yan N-Power allawus din Janairu da Fabrairu ranar Juma'a - FG Source: Depositphotos 

  Imoukhued ya sanar da manema labarai a ranar Alhamis agarin Abuja cewa ana ta kokarin biyan ma’aikatan ne bayan korafinsu da hukumar ke fsukanta na rashin biyansu albashi tun bayan da aka sauya wa cibiyar ma’aikata. Hakazalika, Kamfanin Dilllancin Labaran Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa, a yayin rokon masu aikin a kan tsaikon da aka samu,

  Imoukhuede y ace rashin biyan da aka samu na watanni an yi shine saboda son fahimtar cibiyar da kyau bayan sauya mata ma’aikata da aka yi. “Ministar ta ce tana bukatar fahimtar yanayin cibiyar wanda kuma duk mun mayar da hankali wajen yin hakan. 

  Ina da tabbacin cewa sabuwar ma’aikatar ta kammala komai kuma mun fi karfin komai a yanzu. Na san da kudin watan janairu duk da bai zo da wuri, amma za a biya” y ace. “Na san da cewa ba a biya marasa digiri ba amma a halin yanzu, an kai karshen matsalarsu kuma za a biya su kafin ko ranar Juma’a na wannan makon nan,” Imoukhuede yace. Yace albashin masu digiri na watan Fabrairu ya dau mataki na gaban.


  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Za a fara biyan 'yan N-Power allawus din Janairu da Fabrairu ranar Juma'a - FG Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI