--
 Yanzu Yanzu Hukumar Yan sanda NIGERIAN POLICE sun fitar da ranar Fara screening na 2023 zai fara ranar 1 gawatan February

Yanzu Yanzu Hukumar Yan sanda NIGERIAN POLICE sun fitar da ranar Fara screening na 2023 zai fara ranar 1 gawatan February

 Yanzu Yanzu Hukumar Yan sanda NIGERIAN POLICE sun fitar da ranar Fara screening na 2023 zai fara ranar 1 gawatan February



Bayanin da muka samu ya nuna cewa ranar screening na ‘yan sandan Najeriya za a fara ne daga ranar 1 ga watan Fabrairu, 2023 zuwa ranar 20 ga Fabrairu, 2023.


 Duk wadanda suka cika aikin dan sanda su duba ranar tantance jihohin su bi da bi. Applicant da basu screening ba, za su samu damar zuwa mzuwa mataki na gaba na daukar ma'aikata ba. 

Ana sa ran Dukkan applicant da za a tantance za su bayyana tare da takardun da ake bukata daga gare su sannan kuma su tabbatar sun zo da Original da kwafin takardunsu kamar yadda ake bukata. An riga an sanar da ranar tantancewar NPF na wasu jihohi.


TAKARDUN DA AKE BUKATA WAJEN YIN SCREENING SUNE KAMAR HAKA:

WASSCE Certificate.


WASSCE Certificate.


Birth Certificate.


Passport Photographs.


Scanned Copies of your Academic Qualification.


Certificate of Origin.


Wadannan abubuwa da aka lissafo ka tabbatar suna tare da kai kafin ranar screening din

Allah yabaiwa mai rabo sa'a

3 Responses to " Yanzu Yanzu Hukumar Yan sanda NIGERIAN POLICE sun fitar da ranar Fara screening na 2023 zai fara ranar 1 gawatan February"

  1. Please so any body if get colification in secondary school people will go parsing

    ReplyDelete
  2. Inaso na duba sunayen wanda a zaba

    ReplyDelete
  3. Abu bakar Abdul Salam 986@com

    ReplyDelete

Tell us what you think about this article?