--
Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko.

Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko.

Tallafin karatu!

Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko.

Wadanda za su iya nema dole su kasance CGPA na 3.5 zuwa sama. Ya kuma kasance yana ajin farko ko na biyu a karatunsa.

Domin neman karin bayanai zaku iya shiga link dinnan https://candidate.scholastica.ng/schemes/SPDC2023

©Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

0 Response to "Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko."

Post a Comment

Tell us what you think about this article?