--
Labari Mai dadi ga Wadanda suka cike scholarship Na (Federal scholarship board) kwanakin Baya

Labari Mai dadi ga Wadanda suka cike scholarship Na (Federal scholarship board) kwanakin Baya

Labari Mai dadi ga Wadanda suka cike scholarship Na (Federal scholarship board) kwanakin Baya

Federal scholarship board, sun turawa wanda sukayi nasara sakon SMS ga wanda suka samu sakon bada tallafin karatu ga waenda suke karatu a gida Nigeria.Su shiga suyi login domin yin update 

http://fsbn.com.ng/Login 

Note: waenda suka samu sakon SMS kaɗai 

Pls share

©️Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awarenesses

0 Response to "Labari Mai dadi ga Wadanda suka cike scholarship Na (Federal scholarship board) kwanakin Baya"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?