--
Hukumar Kidaya ta kasa (NPC) Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidaya(Facilitators) na Shekarar 2023

Hukumar Kidaya ta kasa (NPC) Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidaya(Facilitators) na Shekarar 2023


Yanzu yanzu: Hukumar Kidaya ta kasa {NPC} Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidayar Shekarar 2023 Idan ka cike duba jihar ka domin duba sunanka yanzu.


Yanzu haka hukumar kidaya ta kasa ta fitar da jerin sunayen wadanda suka nemi aikin kidaya ta shekarar 2023 za'a fara gudanar da aikin, da fara tantance wadanda suka cancanta kamar yadda aka tsara a kasa.

Ranar farawa: Disamba 28th, 2022, zuwa Janairu 2nd, 2023.
Kwanan horo na zahiri: Janairu 3rd, 2023 zuwa Janairu 10th, 2023.
Wadanda suka nemi  su danna sunan jihar su don saukewa da sake duba jerin sunayen NPC na pdf. Haka kuma, wadanda ke sauran jihohin da har yanzu ba a fitar da jiharsu ba, su kasance tare da mu domin samun bayanai.


Kuna iya duba sunan jiharku a kasa domin duba sunayenku wadanda basuga na jiharsu ba subiyomu bashi suna iya shiga group dinmu na whatsapp domin samun akoda wana lokaci.


 • ABIA STATE

 • ADAMAWA STATE

 • AKWA IBOM STATE

 • ANAMBRA STATE

 • BAUCHI STATE

 • BAYELSA STATE

 • BENUE STATE

 • BORNO STATE

 • CROSS RIVER STATE

 • DELTA STATE

 • EBONYI STATE

 • EDO STATE

 • EKITI STATE

 • ENUGU STATE

 • FCT ABUJA

 • IMO STATE

 • GOMBE STATE

 • JIGAWA STATE

 • KADUNA STATE

 • KANO STATE

 • KATSINA STATE

 • KEBBI STATE

 • KOGI STATE

 • KWARA STATE

 • LAGOS STATE

 • NASARAWA STATE

 • NIGER STATE

 • OGUN STATE

 • ONDO STATE

 • OSUN STATE

 • OYO STATE

 • PLATEAU STATE

 • RIVERS STATE

 • SOKOTO STATE

 • TARABA STATE

 • YOBE STATE

 • ZAMFARA STATE


Ku kasance tare damu.

0 Response to "Hukumar Kidaya ta kasa (NPC) Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidaya(Facilitators) na Shekarar 2023"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?