--
Dakatar da Hadimin Ganduje:Ban tausaya mishi ba>>Bulama Bukarti

Dakatar da Hadimin Ganduje:Ban tausaya mishi ba>>Bulama Bukarti

 
Bulama Bukarti sanannen Lauya kuma dan fafutukar kare hakkin bil’adama ya bayyana cewa bai tausayawa hadimin gwamna Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ba kan dakatarwar da gwamnan ya masa ba.

 

Bulama ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace Salihu ya rika kare me gidan nasa dan ya ci gaba da karbar Albashi.

Duk da dai bai ambaci sunan Salihu a maganar tasa ba amma da yawa sun yi Ammanar cewa da shi yake.




I don’t have any sympathy for that hack exploiting a beautiful bird.

He’s always been on the side of the oppressor to keep his name on the payroll.

 

He only criticised Buhari because his boss has issues with him and the boss threw him under the bus to appease the Buhari crowd.


Source: Hutudole


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765


0 Response to "Dakatar da Hadimin Ganduje:Ban tausaya mishi ba>>Bulama Bukarti"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?