--
Da Dumi-Dumi: Kar wanda ya sake ya fito zanga-zangar SARS a jihata>>Gwamnan Rivers, Wike

Da Dumi-Dumi: Kar wanda ya sake ya fito zanga-zangar SARS a jihata>>Gwamnan Rivers, Wike

Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya gargdi jama’ar jihar da cewa kada wanda ya fito zanga-zanga a jihar. 


Kwamishinan yada labarai na jihar, Paulinus Nsirim ne ya bayyana haka ga manema labarai inda yace sun haramta duk wata nau’in zanga-zanga.


Yace hakan kuwa ya farune dalilin rusa rundunar ‘yansandan SARS da aka yi saboda babu amfanin yin zanga-zanga kan abinda babu shi.

Guardian ta ruwaito kamar haka:

“The Rivers State Government hereby wish to inform the general public that all forms of protests have been banned throughout the State,” Nsirim said in a statement.

 

“Therefore, all proposed protests under #EndSars Campaign are hereby prohibited.”

 

“There is no need for any form of protest against a Unit of the Police Force that no longer exists,” he said.


Source: Hutudole


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765


0 Response to "Da Dumi-Dumi: Kar wanda ya sake ya fito zanga-zangar SARS a jihata>>Gwamnan Rivers, Wike"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?