LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi


An yi bikin kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi su biyu An gano matar gwamnan cikin kasaitaccen ado da kwaliyya 

Angwayen Luqman da Abdulrazaq sun auri masoyansu Hajara da Ramoty Shakka babu uwargidar gwamnan jihar Kogi, Hajia Rashida Yahaya Bello ta kasance cikin farin ciki yayinda kannenta maza su biyu suka yi aure a rana guda. 

An gudanar da shagalin bikin ne a babbar birnin tarayyar kasa, Abuja, shafin Linda Ikeji ta ruwaito. An gano uwargidar gwamnan cikin kasaitaccen shiga na farin leshi a matsayinta na uwar wannan rana na bikin yan uwanta. Bikin ya samu halartan yan uwa da abokan arziki da suka zo taya ma’auratan murnar cikar burinsu. 

Angwayen Luqman da Abdulrazaq sun auri muradin zukatansu, Hajara da Ramoty. Bikin kuma ya amsa sunansa na bikin manya duba ga irin kawata wajen da aka yi da kayan alatu. 

Ga karin hotunan bikin a kasa: 


Source: Legit.ng


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments