LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-yanzu: Motar haya ta yi kicibis da motar 'Daf', an rasa rayuka (Bidiyo)

 


An yi mumunar hadari a hanyar Enugu zuwa Abakaliki tsakanin wata motar DAF da wata motar haya cike da fasinjoji. Rahoton TVC ya nuna cewa an yi rashin akalla rayuka 10. 


Faifan bidiyo ya nuna gawawwakin wadanda hadari ya shafa da kuma mutane suna kokarin fito da su la'alla za'a samu wanda ya rayu. 
Source: legit.ng LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments