LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Za a rataye matashin da ya yi batanci ga Manzon Allah

Wata kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kano ta yanke wa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda samunsa da laifin batanci da Manzon Allah (SAW).

Mai Shari’a Muhammad Ali Kani ya ce kotun ta kama matashin mai suna Yahaya Sheriff da laifin kaskantar da darajar Manzon Allah (SAW) a wani sakon muryarsa da ya yada.

Yahaya, mai kimanin shekaru 30 dan asalin Unguwar Sharifai ne a Kano kuma ana zarginsa da tura sakon batancin ne ta wani zaure a kafar sada zumunta na Whatsapp mai suna “Gidan Ummu Abiha”.

Muna nan tafe da karin bayani…


SOURCE:  AMINIYA DAILY TRUST

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments