LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Hotunan cikin gidan hamshakin mai kudin duniya da za a iya cire gidaje 18,000

Fitaccen biloniyan duniya, James Dyson na da wani tangamemen gida mai girman acre 300

A cikin tankasheshen gidan, akwai korama, tafki, lambu, daji da sauran wurare masu bada sha'awa


James Dyson na da tarin arzikin da ya kai dala biliyan 6.6 kuma ya siya wannan gidan ne a 2003 Gidan fitaccen hamshakin mai arziki,


Sir James Dyson zai iya samarwa mutum 18,000 matsuguni ba tare da sun takura ba. Hamshakin mai kudin mai shekaru 73 na rayuwa ne a Dodington Park, gida mai girman acre 300 wanda ya siya a Pam miliyan 15 a 2003.

A cikin katafaren gidan, akwai coci, lambu, tafkuna, gidaje, daji da sauran wuraren shakatawa. James Dyson na da arzikin dala biliyan 6.6.

Ga hotunan cikin gidan. SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments