LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-Yanzu: DSS sun gayyaci Ghali Na’abba bayan da ya caccaki shugaba Buhari kan tsaro

Rahotannin dake fitowa da Dumi-Dumi na sun bayyana cewa hukumar ‘yansandan farin kaya ta gayyaci Ghali Umar Na’abba bayan da ya caccaki gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari akan gazawar rashim tsaro.


Ghali wanda yana daya daga cikin wamda suka kafa kungiyar NCFront dake kokarin ganin ta cire Najeriya daga halin kaka nikayi da take ciki yayi hira da Channelstv.  Hutudole ya ruwaito muku cewa Ghali a hirar yace gwamnatin shugaba Buhari ta gaza akan harkar tsaro.


Da yake tabbatar da gayyatar DSS din, me magana da yawun NCFront, Tanko Yunusa yace an aikewa Ghali Na’abba takardar gayyatar ne a jiya, Juma’a. Hutudole ya samo muku cewa tsohon kakakin majalisar wakilan zai amsa gayyatar ne da misalin karfe 12 na ranar Litinin me zuwa.


NCFront ta bukaci membobinta a dukkan fadin Najeriya da su zama cikin shiri akan abinda ka iya faruwa.SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


Post a comment

0 Comments