LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Duba Yanda Kungiyar kwallon kafa ta Sevilla ta lashe kofin Europa na bana, ta doke Inter Milan

Kungiyar kwallon Sevilla dake kasar Sifaniya ta lashe gasar zakarun Turan Europa na bana da ya gudana a Cologne, kasar Jamus. Sevilla ta doke kungiyar kwallon Inter-Milan a wani wasan kama-kama daya gudana tsakanin bangarorin biyu. 

Farawa da iyawa, Romelu Lukaku ya zura kwallo daya cikin mitin biyar da farawa yayinda Luuk de Jong na Sevilla ya goge kwallon a minti na 12 kuma ya kara da daya a miniti na 33. 

Daga baya Diego Godin an Inter Milan ya rama, amma murna ta koma ciki yayinda Diego Carlos naSevilla ya zira kwallo a minti na 74 kuma haka aka tashi wasan. 

SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments