LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Bude makarantu yanzu ba karamin ganganci bane>>ASUU

Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya, ASUU ta ja kunnen gwamnati cewa bide makarantu ba tare da wani tanadi na hana yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 ba ba karamin ganganci bane.

ASUU tace idan gwamnatin ta ki ji ta yi gaba gadi wajan bide makarantun to duk abinda ya faru ta kuka da kanta. Hutudole ya ruwaito muku cewa reshen kungiyar na jihar Legas ne ya bayyana haka.

Memban kungiyar, Farfesa Olusiji Sowande ne ya bayyana haka a ganawar da yayi da manema labarai. Yace babu tsarin da za’a yi nesa-nesa da juna a dakunan kwananan dalibai hakanan babu wannan tsari a ajujuwa.


Ya kara da cewa yawancin makarantun babu isashshen ruwa da za’a kula da tsafta da dai sauran matakai da ya kamata a dauka dan haka yace jami’o’in basu shirya ba.


Source: HUTUDOLE

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


Post a comment

0 Comments