LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanda aka harbe wani da yayi ikirarin shi Annabi ne a kotu a kasar PakistanWani mutum, Tahir Ahmad Naseem ya gamu da fushin wani dake sauraren kararshi bayan da ya harbeshi har sau 6 sabosa ikirarin da yayi na cewa shi annabine.

Tun a shekarar 2018 ne aka kama Tahir Ahmad Naseem da wannan laifi inda ake masa shari’a. Ana masa shari’a a birnin Peshawar na kasar kawai sai wani mutum ya harbeshi ya mutu.

An kama wanda yayi wannan aiki kuma ya karba laifinsa, kamar yanda wani jami’in dansanda, Ahmed ya shaidawa Aljazeera.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments