--
Duba Hotunan Wani Attajiri Ya Biya Dala $4000 Dubu Hudu Domin A Yi Masa Takunkumin Fuska Na Gwal

Duba Hotunan Wani Attajiri Ya Biya Dala $4000 Dubu Hudu Domin A Yi Masa Takunkumin Fuska Na Gwal

KUTURU DA KUDINSA: Wani Attajiri Ya Biya Dala Dubu Hudu Domin A Yi Masa Takunkumin Fuska Don Gudun Kamuwa Da Cutar Corona


Wani Attajiri a kasar Indiya ya biya dalar Amurka dubu hudu ($4,000) domin a yi masa takunkumin rufe fuska na gwal domin kare kan sa da kamuwa da cutar Corona Virus.


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
 LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Duba Hotunan Wani Attajiri Ya Biya Dala $4000 Dubu Hudu Domin A Yi Masa Takunkumin Fuska Na Gwal"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?