LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Da dumi duminsa: Gwamnatin Kano ta janye dokar kulleGwamnatin jihar Kano ta janye dokar kulle da aka dauki sama da watanni uku ana yi sakamakon Covid-19.

Wannan ya biyo bayan zaman da gwamnan Kano ya yi da shugabannin kwamitin kar-ta kwana kan annobar Covid-19.

Kwamitin ya ce an samu a yakin da ake yi da cutar Corona a Kano.

Akwai cigaban labarin. Source Freedom Radio Kano


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
 LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments