--
Yanzu-yanzu: Buhari ya bada umurnin sassauta dokar zaman gida a Kano

Yanzu-yanzu: Buhari ya bada umurnin sassauta dokar zaman gida a Kano



Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da shawarar kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan cutar COVID-19 PTF na sassauta dokokin da aka kafa domin takaita yaduwar cutar.

Shugaban kwamitin wanda shine sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya sanar da cewa an sassauta dokar fita a jihar Kano.

kubiyomu donjin cikakken rohoton............


Source: Legit.ng

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Yanzu-yanzu: Buhari ya bada umurnin sassauta dokar zaman gida a Kano "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?