LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Kotu ta saka Ranar Litinin me zuwa dan yanke hukunci kan Kisan ‘yan Shi’a da ake zargin ‘yansanda da yi

Babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zama a Babban birnin tarayya Abuja ta saka ranar Litinin me zuwa, 29 ga watan Yuni dan yanke hukunci kan kisan wasu ‘yan Shi’a 3 da ake zargin jami’an ‘yansandan Najeriya da yi.

Mai Shari’a,  Taiwo Taiwo a jiya,Labara ne ya dauki wannan mataki inda kuma ya saka ranar 30 ga watan Yuni dan sauraren karar da wani Haruna(wanda shima dan Shi’a ne) ya shigar da shima yake zargin ‘yansandan da kashe mai dan uwa.

‘Yan uwan mamatan, Ibrahim Abdullahi da Ahmad Musa, Yusuf Faska da kuna Haruna na neman kotu tasa a basu gawarwakin ‘yan uwansu, Sulaiman Shehu, Mahdi Musa, Bilyaminu Abubakar Faska, da Askari Hassan.

An zargi ‘yansanda da kashe mamatan a yayij da suke zanga-zangar neman a saki shugabansu, Sheikh Ibrahim Zakzaky.

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments