LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Kaico: Uba yayiwa diyarsa me shekaru 3 fyadeMahukunta a jihar Imo sun kama wani magidanci, Ikechukwu Ekenta da zargin yiwa diyarshi me shekaru 3 da watanni 3 fyade.

Yawa yarinyar fyadenne a 28 ga watan Afrilu ranar da matarshi ta haihu. Data gano sai iyayen mijin suka roke ta kada ta gayawa kowa.  Kwamishiniyar dake kula da walwalar mata da kananan yara a jihar, Mrs Ndidi Mezue ce ta ceto yarinyar.

Yarinyar me suna Kamsiyochukwu Ekenta ta bayyana cewa mahaifin nata na saka al’aurarsa a bayanta wanda kuma hakan na mata zafi sosai.KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments