LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Coronavirus: Anajeriya adadin masu kamuwa da cutar yakai 17,735 jihar lagos nakan gaba wajen yawan masu kamuwaHukumar hana yaduwar Cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da cewa annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 587 a fadin Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11:18 na daren ranar Laraba, 17 ga watan Yuni na shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 490 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka;


Lagos-155

Edo-75

FCT-67

Rivers-65

Oyo-56

Delta-50

Bayelsa-25

Plateau-18

Kaduna-18

 Enugu-17

 Borno-12

Ogun-12

Ondo-7

Kwara-4

Kano-2

Gombe-2

Sokoto-1

Kebbi-1

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments