--
Baya Ta Haihu:  Gadukkan alamu kano zata cigaba da kasancewa akulle za'ayi zirga zirga ranakun laraba,  juma'a da lahadi

Baya Ta Haihu: Gadukkan alamu kano zata cigaba da kasancewa akulle za'ayi zirga zirga ranakun laraba, juma'a da lahadi



ROHOTON: AREWA RADIO KANO

Gwamnatin Jihar Kano tace za a cigaba da gabatar Ibada ta dukkanin addinai a ranakun Jumu'a da kuma Lahadi, sai kuma Laraba, bayan tuntuba da kuma shawarwarin masana harkokin lafiya.

An kuma aminta da bude kasuwanni a wadannan ranaku kawai.

Cikin sanarwar da Kwamishinan yada Labarai na Jihar Kano, Kwamared Muhammad Garba ya sanyawa hannu yace tuni suka kira taron gaggawa da shugabannin kasuwannin Jihar Kano.

Hakan na nuni da cewa garin Kano zai cigaba da zama a kulle banda ranakun Jumu'a da Lahadi da Laraba.


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com



KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/


KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Baya Ta Haihu: Gadukkan alamu kano zata cigaba da kasancewa akulle za'ayi zirga zirga ranakun laraba, juma'a da lahadi "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?