LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu Yanzu: An sa ranar dawo wa gasar Firimiya ta Ingila,Kungiyoyin kwallon kafa da ke buga gasar firimiya a Ingila za su dora daga inda suka tsaya a ranar Laraba 17 ga watan Yuni - Kungiyar Arsenal da Manchester City za su fafata wasan su na farko yayin dawo wa.

- Za a ci gaba da buga wasanni kofa kulle ba tare da 'yan kallo ba domin dakile yaduwar cutar korona Rahotanni sun bayyana cewa, kungiyoyin kwallon kafa da ke buga gasar firimiya a Ingila, sun kada kuri'ar dawo wa fagen fama a ranar Laraba 17 ga watan Yuni. Kungiyar Arsenal da Manchester City za su kara da juna a wasan su na farko yayin dawowa a filin wasa na Etihad.

Ku biyo mu kadan...KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments