--
Covi-19: Anfadi adadin mutanen da korona ta kashe a Jihar Kano

Covi-19: Anfadi adadin mutanen da korona ta kashe a Jihar Kano



A hukumance, gwamnatin jihar Kano ta ce cutar korona ta hallaka mutum 13 ya zuwa ranar 6 ga watan Mayu.

Alkaluman da ma’aikatar lafiya ta jihar ta wallafa a shafinta na Twitter sun nuna cewa mutum biyar ne suka mutu sakamakon cutar a ranar Laraba.

Sai dai kuma an sallami karin mutum uku daga cibiyar killace mutane a yayin da adadin masu cutar ya kai mutum 427.


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP

0 Response to "Covi-19: Anfadi adadin mutanen da korona ta kashe a Jihar Kano "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?