--
Yanzu-yanzu: Masu cutar Coronavirus 6 sun gudu da inda aka killacesu a Osun

Yanzu-yanzu: Masu cutar Coronavirus 6 sun gudu da inda aka killacesu a Osun



Gwamnatin jihar Osun ta alanta neman mutane shida masu cutar Coronavirus ruwa a jallo bayan sun gudu daga inda aka killacesu a Ejigbo, jihar Osun ranar Juma'a. Mutanen na cikin tawagar matafiyan da suke shigo Najeriya daga kasar Cote d'ivoire a makon da ya gabata kuma aka samesu da cutar ta COVID-19.

A lokacin gwamnatin jihar ta killacesu a kauyen Ejigbo. Wani jawabi daga gwamnatin jihar ya bayyana sunayen mutane shidan da lambar wayarsu. Saurari cikakken rahoton....
LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaappπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

0 Response to "Yanzu-yanzu: Masu cutar Coronavirus 6 sun gudu da inda aka killacesu a Osun "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?