--
Yanzu Yanzu: An sake samun mutum na uku da ke dauke da coronavirus a Bauchi

Yanzu Yanzu: An sake samun mutum na uku da ke dauke da coronavirus a Bauchi

Rahotanni sun kawo cewa an sake samun wani dake dauke da cutar Coronavirus a jahar Bauchi. Mataimakin gwamnan jahar, Sanata Baba Tela ne ya bayyana hakan a ranar Talata, 31 ga watan Maris. Da yake jawabi ga manema labarai a kan lamarin a jahar, Tela,

wanda ya kuma kasance Shugaban kwamitin Covid-19, ya ce mutumin da aka samu da cutar ya kasance dan shekara 55. A yanzu mutane uku kenan aka tabbatar da suna dauke da cutar a jahar zuwa yanzu.


LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




b

0 Response to "Yanzu Yanzu: An sake samun mutum na uku da ke dauke da coronavirus a Bauchi "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?