--
Yanzu-yanzu: Oshimole ya samu nasara a kotun daukaka kara

Yanzu-yanzu: Oshimole ya samu nasara a kotun daukaka kara

Kotun daukaka kara dake zaune a Abuja ta hana dakatad da Adams Oshiomole a matsayin shugaban jamiyyar All Progressives Congress (APC).

 Za ku tuna cewa Alkali Danlami Senchi na babban kotun birnin tarayya dake Jabi Abuja a ranar 4 ga Maris, 2020 ya bada umurnin dakatad da Oshiomole. Amma kwamitin Alkalan daukaka kara uku karkashin jagorancin, Alkali Abubakar Yahaya, sun yanke hukuncin hana aiwatar da shariar Alkali Danlami Senchi har zuwa ranar Jumaa da za a zauna kan lamarin. 


LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




0 Response to "Yanzu-yanzu: Oshimole ya samu nasara a kotun daukaka kara"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?