Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Wednesday, March 11, 2020

  Yadda aka ci zarafin Sanusi da iyalansa kafin su bar fada - Lauyansa


  Shugaban lauyoyin tubabben sarkin Kano, Abubakar Balarabe Mahmoud, ya yi bayanin yadda Malam Muhammadu Sanusi II da iyalansa suna fuskanci cin zarafi bayan an tube masa rawaninsa. Balarabe Mahmoud, tsohon shugaban kungiyar lauyoyi ta Najeriya, 

  ya ce kafin Sanusi ya samu wasikar tube masa rawani, an samu hargitsi a sashin iyalan mai martaban domin kuwa wasu mutane da bai dace ba sun so shiga sashin iyalan mai martaban. Babban lauyan ya ce, "Wannan lamarin yayi kamari don har barkonon tsohuwa aka watsa. Hankula sun kwanta ne bayan da wadannan mutanen suka janye daga yunkurin shiga sashin iyalan mai martabar." 


  Ya ce tsohon gwamnan bankin Najeriya din daga bisani ya samu wasikar da ke bayyana cewa ya gaggauta komawa jihar Nasarawa. Balarabe Mahmoud ya ce, "Mun bukaci sanin cewa ko an kama shi ne kuma muna bukatar ganin shaidar hakan. Amma sai kwamishinan 'yan sandan ya tabbatar mana da cewa ba kama shi aka yi ba. Mun sanar da kwamishinan 'yan sandan cewa wannan ya take hakkinsa da kundun tsarin mulki ya bashi don za a mayar dashi ne babu yardarsa." 

  "Sarkin ya bayyanawa kwamishinan 'yan sandan cewa abokansa sun turo jirgin da zai daukesa tare da iyalansa zuwa jihar Legas. Kawai yana bukatar tsaro ne a filin jirgin don ya bar garin. Kwamishinan kuwa ya hana hakan tare da tabbatar da cewa umarni ne aka bashi. Za su bar iyalansa su tafi Legas amma shi kuwa za a kaishi Abuja daga nan ya wuce Nasarawa.


  " Yace. Ya ce, a lokacin da ya bayyana cewa 'yan sandan za su yi amfani da karfi ne a kan sarkin, sai ya basu hadin kai don kada shi da iyalansa su fada halin rashin tsaro. Balarabe Mahmoud yace sarkin ya shiga jirgin saman da aka kawo ne da karfe 6:40 na yamma yayin da iyalansa suka yi amfani da jirgin da abokan sarkin suka turo zuwa jihar Legas.   LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Yadda aka ci zarafin Sanusi da iyalansa kafin su bar fada - Lauyansa Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI