\ Photuna:/ Yan' Kasuwar Kasuwan Bacci A Kaduna Sunfara Tattara Kayansu Daga Kasuwar Tun Kafin A Fara Yimusu Wulaqanci - BZGLOBALSERVICE.COM.NG Photuna:/ Yan' Kasuwar Kasuwan Bacci A Kaduna Sunfara Tattara Kayansu Daga Kasuwar Tun Kafin A Fara Yimusu Wulaqanci - BZGLOBALSERVICE.COM.NG
Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: bzglobalservicelabari@gmail.com "Colour" <#20124d>
 • LABARAN YAU

  Sunday, March 8, 2020

  Photuna:/ Yan' Kasuwar Kasuwan Bacci A Kaduna Sunfara Tattara Kayansu Daga Kasuwar Tun Kafin A Fara Yimusu Wulaqanci


  Anwayi gari yau lahadi yan' kasuwar babbar kasuwar jihar kaduna kasuwar bacci suna kwashe kayan sana'arsu daga shagunan kasuwa biyo bayan sanarwar da  gwamman jihar ya bayar cewa su tashi nanda kwanaki uku kokuma ya rusheta
  Gwamnatin jihar Kaduna ta ba wa ‘yan Kasuwar Barci da ke Tudun Wada a Kaduna wa’adin kwanaki uku. An manna sanarwan ne a shagunan da ke kasuwar a safiyar Asabar kuma an umarci ‘yan kasuwar dasu bar kasuwar zuwa ranar Litinin. Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar, Haruna Dabai, ya sanar da jaridar Daily Trust cewa hankulan ‘yan kasuwar ya matukar tashi


  . “Mun zo kasuwar da safiyar Asabar inda muka samu sanarwar an manna a shagunanmu. An bamu kwanaki uku a kan mu tashi. Mun yi magana da lauyanmu amma kamar yadda kuke gani, lamarin ya faru ne a ranakun karshen mako. 
  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Photuna:/ Yan' Kasuwar Kasuwan Bacci A Kaduna Sunfara Tattara Kayansu Daga Kasuwar Tun Kafin A Fara Yimusu Wulaqanci Rating: 5 Reviewed By: Admin