MUJALLAR LABARAI, ROHOTANNI, BINCIKE, SHARHI, AL'AJABI, ILMANTARWA FADAKARWA DA NISHADANTARWA "Colour"
 • Latest News

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Sunday, March 8, 2020

  Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya


  Wani dan Najeriya mai suna Zeromi Freedom a dandalin sada zumunta na Facebook ya wallafa labarin yada ya rika saduwa da kannensa mata na jini a lokuta da dama. Zeromi ya fara da cewa babu wani aibu mutum ya sadu da 'yan uwansa na jini 


  sannan ya kara da cewa ya sha saduwa da kanensa da 'yan uwansa mata amma suka bar wa kansu sirrin domin gudun abinda mutane za su fada a kai. Ya kuma bayyana cewa ya sadu da daya daga cikin 'yan uwansa inda ya kare kan shi da cewa da cewa 'dabobi suna saduwa da junansu' 

  Ya kara da cewa abinda da ya aikata ba sabon abu bane domin wasu mutane su kan aikata hakan sai dai ba su fada saboda tsoron abinda al'umma za su ce amma dai rayuwa ce kuma hakan na faruwa. 
  gn: center;"> Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya Source: Facebook 

  Wani sashi na rubutun da ya wallafa ta ce, "Ba fyade na ke nufi ba. Ba za yi wa yar uwar ka ko kanwar ka fyade ba domin kana son ta. Wannan ba daidai bane. Sai ya zama kuna son junan ku kuma kun amince hakan ta faru. "Idan kana ganin abu ne mara kyau, toh, kada ka aikata hakan. 

  Idan dokar kasar ka ta hana, ta ka tafi wata kasar da ba a haramta ba. Ka yi rayuwar ka yadda ka ke so. Idan har da gaske akwai Kayinu (Dan Adamu da Hauwa'u) toh hakan na nufin ya sadu da 'yar uwarsa. "Idan kuma tarihin ba gaskiya bane, toh ka yi nazarin dabobi ka gani idan ba su saduwa da junansu, idan gaskiya ne kamar yadda na sani, mene zai saka mutane su zama daban?"

   Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kan rubutun da ya wallafa: 

  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Na sadu da kanwa ta har sau 3, babu wani aibu a saduwa da 'yan uwan ka - Wani dan Najeriya Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI