\ Gumina zan more; in ji uwar da ta auri dan cikinta - BZGLOBALSERVICE.COM.NG Gumina zan more; in ji uwar da ta auri dan cikinta - BZGLOBALSERVICE.COM.NG
Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: bzglobalservicelabari@gmail.com "Colour" <#20124d>
 • LABARAN YAU

  Sunday, March 8, 2020

  Gumina zan more; in ji uwar da ta auri dan cikinta


  Wata mata mai shekaru 47 a duniya 'yar asalin kasar Malawi ta auri dan ta mai shekaru 30 - Memory Njemani ta ce wata mata ba za ta morewa guminta ba ta hanyar aure dan nata da ta kashewa makuden kudi 

  - A halin yanzu, yankin da matar take na kasar Malawi sun yi caa a kanta tare da cewa sai a koneta saboda mayya ce Wata mata mai shekaru 47 a duniya ta auri dan ta mai shekaru 30. Matar tayi ikirarin cewa ta kashe kudi mai yawa don ilimantar da shi. 

  Memory Njemani ta ce wata mata ba za ta morewa guminta ba ta hanyar aure dan nata da ta kashewa makuden kudi don ilimantar da shi. Ta ce lokacin more guminta tare da danta yayi don ta aikatu wajen mayar dashi yadda yake. 


  Gumina zan more; in ji uwar da ta auri dan cikinta Source: Twitter 
  "Na zuba kudi mai tarin yawa wajen ilimantar da shi. A kan mene zan ba wata damar more gumina? Wannan ba zai faru ba. Zan auri dan da na haifa ne saboda ba zan habaka wasu matan da suka dinga zubar da cikin 'ya'yansu suka kasa haihuwa ba balle su san dadin 'ya'ya" 

  ta jajanta. A halin yanzu, yankin da matar take na kasar Malawi sun yi caa a kanta tare da cewa sai a koneta saboda mayya ce. Jama'a na cewa, asirce dan nata tayi tare da lamushe kurwarsa wanda hakan yasa ya aureta ba tare da ya musanta ba. Dalilan da ta bada kuwa duk na karya ne. Tuni dai mahaifiyar ta aure dan ta kuma suka fara angwancewa tare da morar junansu.   LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Gumina zan more; in ji uwar da ta auri dan cikinta Rating: 5 Reviewed By: Admin