Kusauke Manhajar Bzglobalservice.com.ng Acikin Wayoyinku Na Android Kyauta Domin Samun Labarai

MUNA SIYAR DA DATA TA SHIGA YANAR GIZO TA KAMFANIN MTN DOMIN SIYA DANNA HOTON DAKE QASA YANZU

 • Latest News

  Sunday, March 8, 2020

  Yanda Fusatattun matasa a Imo suka kai wa Gwamna Hope Uzodinma hari, suka lalata masa mota


  Gwamnan jahar Imo, Hope Uzodinma, a ranar Lahadi, 8 ga watan Maris ya tsallake rijiya da baya lokacin da wasu matasa a yankin Ohaji Egbema da ke jahar suka far masa da hari. A cewar jaridar Vanguard, a lokacin da wasu matasa suka hango motar Jeep na Uzodinma, sai suka fara yi masa ihun barawo, suna jifan motar da duwatsu. 

  Yanzun-nan: Fusatattun matasa a Imo sun kai wa Gwamna Hope Uzodinma hari, sun lalata masa mota Source: UGC Abubuwan da aka yi amfani dasu wajen jifan ya sa motar ya samu lahani, koda dai babu abun da ya samu gwamnan, tunda jami’ an tsaro sun tsere dashi. 


  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Yanda Fusatattun matasa a Imo suka kai wa Gwamna Hope Uzodinma hari, suka lalata masa mota Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI