Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Saturday, March 21, 2020

  Mijina ya sakeni saboda kawai na tambaye shi ya bani izinin kwanciya da abokinsa

  Wata mata 'yar Najeriya mai suna Linda ta fada cikin tashin hankali bayan ta bukaci kwanciya da abokin mijinta don samun juna biyu. Linda tayi hakan ne kuwa don ta samu rabo bayan aurenta na shekaru takwas ya kasa samar da haihuwa. Kamar yadda rahotanni suka bayyana, lamarin ya faru ne a Agodo Egbe da ke yankin Ikotun ta jihar Leagsa inda suke zama. 

  Wannan bukatar kuwa ta jefa Linda cikin mummunan tashin hankalin da ya kai ga mutuwar aurenta, kamar yadda jaridar The Nation ta wallafa. Kamar yadda Linda ta bayyana: "A halin yanzu ina zaune da 'yan uwana ne a Ikorodu ta jihar Legas. Ina ta aikawa mijina ban hakuri da neman yafiya a kan bukatar da na mika gabansa. 

  "Mijina Okey dan kasuwa ne babba don har kasashen duniya yake fita, yana shigo da kaya kala-kala. Yana da kadarori masu yawa a Legas da kuma Kudu maso gabas din Najeriya. Babban kalubalensa kuwa shine rashin haihuwa.

  "Mun yi aure ne shekaru takwas da suka gabata amma har yanzu babu haihuwa. Mun je asibiti sannan fastoci da dama sunyi mana addu'ar samun rabo." Likitoci sun sanar da mijina cewa kwayoyin halittarsa basu da karfin kyankyashe kwai kuma yana ta karbar magani amma har yanzu shiru kake ji. 

  Linda ta ci gaba: "Na shiga damuwa saboda rashin sanin makomata a bangaren haihuwa. Mijina yace ya gaji da shan magunguna don haka ya mayar da hankali wajen kasuwancinsa. "Tun bayan da muka gane matsalarmu, na so karbar rikon yara amma ya hana ni. 

  Na ce ya samo mana mafita amma shiru. Sai na bashi shawarar ko zan kwanta da abokinsa yadda zan samu ciki mu haihu amma sai rigima ta barke. "Ya fara zargin cewa ina kwanciya da abokinsa ne shiyasa nake neman hanyar da zan halasta kwanciya da abokin shi. Daga nan ne kuwa ya fatattake ni tare da sakina."LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Mijina ya sakeni saboda kawai na tambaye shi ya bani izinin kwanciya da abokinsa Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI